Assalamualeikum, ayau za muyi magana akan fim din mohenjo daro wanda jarumin Hrithik Roshan ya fito akan.
Details na fim
12 August 2016 ne anka saki wannan fim Kuma diraktan fim shine Ashutosh Gowariker.
Yan wasa fim din sun hada da, Hrithik Roshan; Pooja Hegde; Kabir Bedi; Manish Choudhary; Arunoday Singh
Kuma Kudin box office na fim din shine ₹115 crores (a kudin indai)
Compani da sunka sa hannu wajen yada fim sun hada da UTV Motion Pictures, The Walt Disney Company India
Follow us on social media