Assalamualeikum, yau mun kawo muku wata sabuwar fassarar mai suna Bude Ido.
Yadda munka saba, kafin mu haura, za mu kawo muku details na fim din kamar ranar da ta fita, diraktan fim, da sauran su.
Details na fim
November 17, 2017 ne anka saki wannan fim Kuma diraktochi fim su ne Anthony D'Souza, Arvind Singh Rajpoot
Meye faru a fim?
Idan kuna son ku san abinda ya faru,
Ku kalli wannan fim don gani da kan ku.
Dana NAN
Makulin sirri shi ne 8943
Ku kasanche kuna comment akan kasa saboda muma mu ji dadin rubuta muku. Mungode

Follow us on social media