Assalamualeikum, yau za mu kawo muku wata sabuwar fassarar mai suna Dan Wahala.
Yadda munka saba, kafin mu haura, za mu kawo muku details na fim din kamar ranar da ta fita, diraktan fim, da sauran su.
Details na fim
Ranar fitowa na farko: 1997
Directa: S. V. Krishna Reddy
Waka: S. V. Krishna Reddy
Marubachin: Diwakar Babu
To bari mu gaya muku labarin fim.
Meye faru a fim?
Wani matashi mai aiki tukuru, wanda shi kadai ne mai ciyar da iyalinsa, ya kamu da soyayya da wata mata ‘yar hamshakin attajiri kuma yana ta faman lallashin mahaifinta akan aurensu.
Wanna ne labari fim din
Ku kalli wannan fim don gani da kan ku.
Dana NAN
Makulin sirri shi ne 7632
Ku kasanche kuna comment akan kasa saboda muma mu ji dadin rubuta muku. Mungode
Follow us on social media