Assalamualeikum, yau mun kawo muku wata sabuwar fassarar mai suna Kwatano.
Yadda munka saba, kafin mu haura, za mu kawo muku details na fim din kamar ranar da ta fita, diraktan fim, da sauran su.
Details na fim
6 February 2015 ne anka saki wannan fim Kuma diraktan fim shine Iqbal Durrani
Editor fim shi ne Dhirendra Dimri
To bari mu gaya muku labarin fim.
Meye faru a fim?
Wani sojan Indiya ya makale a kasar ba kowa tare da takwaransa na Pakistan. Sun yi watsi da bambance-bambancen da ke tsakaninsu yayin da suke hada karfi da karfe don ceto rayuwar wani yaro dan Kashmir da ya taka wata ma’adana.
Wanna ne labari fim din
Ku kalli wannan fim don gani da kan ku.
Dana NAN
Makulin sirri shi ne 7292
Ku kasanche kuna comment akan kasa saboda muma mu ji dadin rubuta muku. Mungode
Follow us on social media