Assalamualeikum, yau za mu yi magana akan Fassarar fim India mai suna Labari.
Yadda munka saba, kafin mu haura, za mu kawo muku details na fim din kamar ranar da ta fita, diraktan fim, da sauran su.
Details na fim
18 June 2021 ne anka saki wannan fim Kuma diraktan fim shine Amit V. Masurkar
Yan wasa fim din sun hada da: Vidya Balan, Vijay Raaz, Sharat Saxena
Kuma wanda ta rubuta fim din ita che Aastha Tiku
Kampani da sunka sa hannu wajen yada fim sun hada da kampani T-Series
Meye faru a fim?
Ma'aikaciyar gandun daji mai gaskiya wacce ke ƙoƙari don daidaitawa a cikin duniyar rikici tsakanin mutum da dabba yayin da ita ma take neman kiranta na gaskiya a cikin yanayi mara kyau.
Wanna ne labari fim din
Ku kalli wannan fim don gani da kan ku.
Dana NAN
Makulin sirri shi ne 5498
Ku kasanche kuna comment akan kasa saboda muma mu ji dadin rubuta muku. Mungode

Follow us on social media