Madubin Sirri

Assalamualeikum, yau mun kawo muku wata sabuwar fassarar mai suna 

Yadda munka saba, kafin mu haura, za mu kawo muku details na fim din kamar ranar da ta fita, diraktan fim, da sauran su.

Details na fim

18 January 2013 ne anka saki wannan fim Kuma diraktan fim shine Ankush Bhatt

Yan wasa fim din sun hada da: Mahesh Manjrekar (ACP Gaitonde), Sachiin J Joshi (Abhijeet Patil), Vimala Raman (Jia)

Meye faru a fim?

Idan kuna son ku san abinda ya faru,

Ku kalli wannan fim don gani da kan ku.

Dana NAN

Makulin sirri shi ne 2153

Ku kasanche kuna comment akan kasa saboda muma mu ji dadin rubuta muku. Mungode