Assalamualeikum, a yau mun kawo muku saduwar shiri mai dogon zango kuma mai suna Tarihin Sayyadina Umar Kashi 01.
Kafin ku kalli bideon, ya kamata a che kunsa wasu dan abubuwa game da shi.
Shi ne Halifan Halifancin Rashidun na 2
Ya yi mulki: 23 ga Agusta 634 - 3 Nuwamba 644
Magabata sa, Abubakar
Magaji sa kuma, Usman bin Affan
Ranar haihuwar sa kuma: c. 583 ko 584 CE
Makka, Hejaz, Arabia (KSA na yanzu)
Ya mutu: 3 Nuwamba 644 Miladiyya (shekara 60-61) (Dhu al-Hijjah 23 AH/Muharram 24 AH) a Madina, Hejaz, Rashidun Caliphate (KSA na yanzu)
An Binne shi a Masallacin Annabi, Madina
Ma'aurata sha kuma;
- Zainab bint Madhun
- Ummu Kulthum bint Jarwal
- Quraiba bint Abi Umayya
- Jamila bint Thabit
- Atika bint Zaid
- Ummu Hakim bint Harith
- Ummu Kulthum bint Ali
Kabila sa; Kuraishawa (Banu Adi)
Uban sa: Khattab bin Nufayl
Uwar sa: Hantamah bint Hisham
Addinin sa Musulunci
Ku kalli wannan fim don sani tarihin sa.
Dana NAN
Makulin sirri shi ne 6732
Ku kasanche kuna comment akan kasa saboda muma mu ji dadin rubuta muku. Mungode.
Follow us on social media